fitaccen makarancin kur’ani
Tehran (IQNA) karatun kur''ani mai tsarki tare da Karim Mansuri fitaccen makarancin kur'ani dan kasar Iran
Lambar Labari: 3485939 Ranar Watsawa : 2021/05/22
Tehran (IQNA) Hamed Shaker Najad fitaccen makarancin kur'ani dan kasar Iran a lokacin da yake gabatar da karatun kur'ani a Jamus.
Lambar Labari: 3485926 Ranar Watsawa : 2021/05/18
Tehran (IQNA) Muhammad Jawad Panahi fitaccen makarancin kur'ani ne dan kasar Iran wanda ya yi karatu a kasashen duniya.
Lambar Labari: 3485898 Ranar Watsawa : 2021/05/09
Tehran (IQNA) fitaccen makarancin kur'ani Rageb Mustafa Galwash ya fara karatun kur'ani mai tsarki a gidan radiyon masar tun yana matashi.
Lambar Labari: 3485629 Ranar Watsawa : 2021/02/07
Tehran (IQNA) Mahmud Shuhat Anwar fitaccen makarancin kur’ani ya gabatar da tilawa a taron maulidin manzon Allah (SAW) a kasar Masar.
Lambar Labari: 3485344 Ranar Watsawa : 2020/11/07
Tehran (IQNA) fitaccen makarancin kur’ani dan kasar Iran Karim mansuri ya gabatar da tilawar kur’ani a wurin taron addu’ar kwanaki bakwai da rasuwar Ayatollah Taskhiri.
Lambar Labari: 3485117 Ranar Watsawa : 2020/08/25
Tehran (IQNA) Abdulbasit Abdulsamad fitaccen makarancin kur’ani dan kasar Masar ya gabatar da karatun kur’ani a kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3484870 Ranar Watsawa : 2020/06/07